『Wa Zai Gaji Buhari A Fagen Siyasar Najeriya?』のカバーアート

Wa Zai Gaji Buhari A Fagen Siyasar Najeriya?

Wa Zai Gaji Buhari A Fagen Siyasar Najeriya?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Gaskiya da rikon amana suna cikin dalilan da suka sa tsoon Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi fice a siyasar Arewacin Najeriay.

Wasu masana da ma makusantar tsohon Shugaban kasar dai suna ganin Arewa ta yi rashi kuma zai yi wuya a samu makwafansa.

Yayin da ake binne marigayin, hankalin wasu 'yan Najeriya ya fara komawa ga yiwuwar samun wanda zai iya maye gurbinsa a fagen siyasar Najeriya.

wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

Wa Zai Gaji Buhari A Fagen Siyasar Najeriya?に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。