『Dalilan Da Suka Sa 'Yan Najeriya Ba Sa Samun Adalci』のカバーアート

Dalilan Da Suka Sa 'Yan Najeriya Ba Sa Samun Adalci

Dalilan Da Suka Sa 'Yan Najeriya Ba Sa Samun Adalci

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Rashin samun adalci a Najeriya ba ya rasa nasaba da cin hanci da rashawa a bangaren shari’a, inda ake zargin wasu jami’ai suna karɓar kuɗi kafin su yanke hukunci, kamar yadda manazarta suka bayyana. Ko mece ce gaskiyar wannan lamari?


Wannan ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

Dalilan Da Suka Sa 'Yan Najeriya Ba Sa Samun Adalciに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。